Tsohon Furodusan Kannywood Ya Aurar Da Ƴarsa A Yau Lahadi

Alfijr ta rawaito Fitaccen mashiryin fina-finan Hausa, wanda ya shirya fina-finai da dama a masana antar Kannywood, cikinsu har da Fitaccen shirin mai suna, ”Mutu Ka Raba” wato Alh Mamman Mahmud Adam ya aurar da ƴar sa a yau Lahadi 29th Jan 2023.

Alh Mamman Mahmud Adam Da Ƴansa Sayyada Mamman

An daura auren Sayyada ne da angonta Mustapha, a masallacin Juma a na Murtala Muhammad.

Muna addu ar Allah ya basu zaman lafiya ya kade dukkanin fitintinun da ke cikin auren ameen.

Alfijr tana taya Amarya da Angonta murnar shiga sabuwar rayuwa, Allah ya yiwa rayuwa albarka.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *