Bayan dogon zama da nazari a karshe dai hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf na Jami’yyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaɓen Gwamnan Kano.