Da Ɗumi Ɗuminsa! Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Fado Kan Gini A Jihar Lagos

A Ikeja, babban birnin jihar Legas, wani jirgi mai saukar ungulu da har yanzu ba a tantance shi ya fada kan wani gini.

Jirgin ya kone kurmus a kusa da filin jirgin saman Murtala Muhammed (MMIA), inda ya nufa.

Ko da yake an kubutar da mutane biyu da ake kyautata zaton matukin jirgin helikwaftan ne, ba a san adadin fasinjojin da ke cikin jirgin ba.

Jami’an bayar da agajin gaggawa na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) suna nan a wajen suna bada tallafin gaggawa.

Karin bayani na nan tafe…

Daily Trust

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *