An ga watan Ramadan a ƙasar Saudi
Shafin Alharamain a manhajar X ne ya sanar da hakan, inda ya zama kenan gobe Asabar za a tashi da fara azumin Ramadan na shekarar 1446.
Allah Ya karbi ibadun mu Ya kuma nuna mana da rai da lafiya.
Ramadan Kareem
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ