Da Dumi Duminsa! Babbar Kotun Tarayya Dake Kano Taci Tarar Gwamnatin Kano Miliyan 10 Akan Sarki Aminu Ado

FB IMG 1718081831488

Babbar kotun Tarayya dake zaman ta anan kano karkashin jagorancin Justice Simon Amobeda taci Gwamnatin Kano tarar Naira miliyan goma saboda tauye hakkin wanda yake kara (Alh Aminu Ado Bayero).

Justice Amobeda ya kuma hana duk wata barazana ta kamawa ko tsarewa daga dukkanin jami’an tsaro ga wanda yake kara SarkinKano Alh Aminu Ado Bayero.

IMG 20240614 WA0123
Order
IMG 20240614 WA0125
Order
IMG 20240614 WA0124
Order

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *