Babbar kotun Tarayya dake zaman ta anan kano karkashin jagorancin Justice Simon Amobeda taci Gwamnatin Kano tarar Naira miliyan goma saboda tauye hakkin wanda yake kara (Alh Aminu Ado Bayero).
Justice Amobeda ya kuma hana duk wata barazana ta kamawa ko tsarewa daga dukkanin jami’an tsaro ga wanda yake kara SarkinKano Alh Aminu Ado Bayero.



Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj