Da Dumi Duminsa!
Bangaren Ganduje ya sha kaye yayin da kotu ta yi watsi da kararrakin
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis ta yi watsi da bukatar da bangaren Gwamna Abdullahi Ganduje na jam’iyyar APC a Kano ya gabatar na neman a dakatar da zartar da hukuncin da wata Kotu tayi a baya.
Solacebase ta ruwaito cewa Mai shari’a Hamza Muazu ya ki amincewa da bukatar bin umarnin kotu na soke zaben na kananan hukumomi na jam’iyyar All Progressives Congress a jihar, da bangaren Ganduje ya samar da Abdullahi Abbas a matsayin shugaba.
Bangaren Ganduje ya sha kaye yayin da kotu ta yi watsi da kararrakin