Binciken da jaridar PUNCH ta gudanar ya nuna cewa bankuna a Abuja sun ƙara adadin kuɗin da mai ajiyar zai iya cire wa zuwa Naira dubu 50.
Binciken PUNCH ya nuna cewa daga Naira dubu 5 a watan da ya gabata, bankin Guaraty da kuma Zenith samun kara zuwa dubu 50.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj