Da Dumi Duminsa! CBN Ya Dage Takunkumin Daya Kakabawa A OPay, Kuda, Palmpay, da Moniepoint

FB IMG 1717430688983

Babban Bankin Najeriya Ya dage takunkumin makonni shida na karɓar sabbin kwastomomi a Online Bank na, OPay, Kuda, Palmpay, da Moniepoint.

Wannan amincewa yana ba wa waɗannan fintechs damar ci gaba da karɓar sabbin abokan ciniki bayan dakatarwar wucin gadi, daga babban bankin kasar

CBN
CBN

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *