Daga Aminu Bala
Gwamnatin tarayya ta kira wani taron gaggawa na kwamitoci uku kan sabon mafi karancin albashi ta hanyar Hukumar Kula da Ma’aikata ta Kasa, wato NSIWC.
An tsara taron ne da zai gudana a ranar Talata 4 ga watan Yuni.
An dakatar da taron kwamitin da ya gabata ba zato ba tsammani a ranar 31 ga watan Mayu, lokacin da kungiyar ke tattaunawa da kungiyoyin kwadago ta tashi baram-baram sakamakon gwamnati da kungiyoyi masu zaman kansu sun ki amincewa da tayin Naira 60,000.
Ku biyo mu a labaran na gaba….
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj