Da Dumi Duminsa! Jihar Kano Rabauta Da Wani Katafaren Kanti, Best Medix Pharmacy & stores 24hrs

Jihar Kano Rabauta Da Wani Katafaren Kanti, Best Medix Pharmacy & stores 24hrs 

Best Seller Channel 

 Best seller channel ta rawaito an buɗe wani Katafaren kantin magani da kayan masarufi mai suna Best Medix Pharmacy & store awa 24 don biyan buƙatun magunguna na marasa lafiya da sauran kayayyakin amfani na yau da kullun a Kano. 

 Best Seller Channel 

Shugaban asibitin Best Choice dake Sabuwar Gandu a kano Alh Auwal Muhammad Lawan shiga ya Kara wannan Namijin kokari wajen Samar Da wannan Katafaren kanti Mai Suna Best Medix Pharmacy and store, 

Best Medix Pharmacy and store an Bude shine a Gadon Kaya kan hanyar Aminu Kano daura da mahadar Tal’udu Daf Da gidan ALARAMMA. 

Alh Auwal ya bayyana mana cewa, wannan tunanin ya samo asali ne daga abin da ya gani a asibitinsa na Best Choice in da marasa lafiya da ‘yan uwansu ke Wahala wajen sayen Magani da sauran kayayyaki a cikin dare. 

Best Seller Channel 

Ya Kara da cewa, kantin zai gudanar da ayyukan harhada magunguna na tsawon awoyi 24 don samun biyan bukatu al ummar kano. 

A cewarsa baya ga wannan, kantin yana kuma sayar da kayan abinci, kayan miya kayyakin gargajiya’ya’yan itatuwa, kayan marmari da sauran kayan masarufi na sa’o’i 24. 

Shugaban ya bayyana cewa hakan zai taimaka wajen magance yawaitar rashin aikin yi a tsakanin matasan da suka kai shekaru babu abin yi. 

 Alh Auwal ya Kara da cewa, ya lura da da mutane yadda suke nuna jin Dadi su,  ya zuwa yanzu ya nuna cewa sabon kantin yana da makoma mai kyau a kasuwar Kano, domin kwastomomi sun yi ta tururuwa zuwa shagon kafin bude wajen da nuna farin cikinsu.

  1.  Best Seller Channel 

Wata kwastomar da aka zanta da ita yayin da take siyan kayan abinci a shagon ta ce ta sayi kayan sha, kayan da sauran kayan masarufi a farashi mai rahusa. 

Ta Kuma sake bayyana Cewar ta dade bata ga waje da ya tsari irin wannan ba I kuma farashin kamar kananan shaguna na cikin unguwa. 

A karshe Alh Auwal ya kara da cewar an tanadi ishashshen wajen ajiye a baban hawa ga tsaro duk dominku. 

Slide Up
x