Kotun daukaka kara da ke da zama a Abuja, ta yanke wani hukunci mai tsauri da ya haifar da tsige kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, Rt. Hon. Ibrahim Balarabe Abdullahi, fitaccen dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar.
Alfijir labarai ta rawaito hukuncin da kotun ta yanke a ranar Talata ya tabbatar da takarar Sa’ad Abdullahi Ibrahim daga jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben da aka yi a ranar 18 ga Maris, 2023 na jihar.
Hukuncin dai ya kafa wani sabon labari, wanda ke nuni da irin rawar da bangaren siyasar Najeriya ke takawa da kuma rawar da bangaren shari’a ke takawa wajen tabbatar da ingancin zabe.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp