Matatar Man Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur A Karo Na Biyu Cikin Makonni Biyu.
Matatar ta rage farashin daga Naira 825 zuwa Naira 815 kan kowace lita, wanda hakan ke nufin gidajen man za su daidaita farashin famfunan su don sayar da sabon farashin.
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD