Sarkin Daura yana da shekara 90 ya auri amarya mai shekara 20
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Sarkin Daura, Faruk Umar Faruk, ya auri wata amarya ‘yar shekara 20, Aisha Iro Maikano, a ranar Asabar.
Best Seller Channel
Jaridar Solacebase ta rawaito cewar, an haife Sarkin Daura a shekara ta 1931, an daura aure a karamar hukumar Katsina tare da santaleliyar Budurwar amaryar bayan wata ‘yar gajeriyar alaka.
An tabbatar cewa sarkin ya biya kudin sadakin naira miliyan daya ga amaryar wacce diyar Fagacin Katsina, Iro Maikano.
Best Seller Channel
Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya Allah ya kawo kazantar daki ameen.