Yau Talata 14/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best Seller Channel
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 571 / Siyarwa = 575
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 750 / Siyarwa = 755
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 630/ Siyarwa = 638
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 145/ Siyarwa = 149
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 955
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 75 / Siyarwa = 80
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel