Da Dumi Duminsa! Shirin Film Din Labarina Ya Tafi Hutu. Inji Aminu Saira.

Da Dumi Duminsa! 
Shirin Film Din Labarina Ya Tafi Hutu.  Inji Aminu Saira. 

Best Seller Channel 

Best Seller Channel 

Best seller channell ta rawaito director Mal Aminu Saira ya bada sanarwar daka takar da shirinn fim din da mai dogon zango wato shirin Labarina. 

Saira ya sanar da hakan ne a shafinsa na sada zumunta Facebook a ranar Laraba kamar haka:-

SANARWA! SANARWA! SANARWA! 

Daga Kamfanin @sairamoviestv game da Shirin #LABARINA Series. Muna Baku Hakuri, Muna kuma Godiya gare ku Masoya🙏 Allah ya bar zumunci ❤️🌎

Best Seller Channel 

Malam Aminu Saira ya kara da cewa a shirin da suka haska na ranar Juma a data gabata muka harka shiri na karshe na Kashi Na hudu na labarina, Allah ya sa muka samu kuskure na sanar daku cewar shirin yazo karshe kuma za muje hutu, hakan ta faru ne sakamakon barin kasa da zanyi da kuma abubuwa sun Sha kaina, don haka muna bada hakuri ga masu kallo, ba da jimawa ba zamu sanar da masu kallo lokacin da za a dawo zango Na 5, muna kara godiya Gareku Masoya wannan shiri Allah ya bar zu munci.

Ga video din Aminu Saira.

Best Seller Channel