Shubagan Jaruman Kannywood Alhassan Kwalle Yayi Tir Da Tofin Ala Tsine Ga Shirin Film Din Makaranta.
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Allasan kwalle shugaban jaruman kannywood ya magantu akan wani shiri film din Hausa mai suna makaranta, you can wanda sakin tsakurensa ya janyo cece ku ce a fadin jihar Kano, sanoda wani bakin yanayi da ya zo dashi.
Best Seller Channel
Kwalle ya ce bama farin ciki da irin wadannan Fina finan a matsayin mu na hausawa kuma hausa fulani, duk da wasu suna arar rigarmu suyi abinda suka ga dama! Idan bamu ba babu Mai gane cewa ba namu bane, mun ji yana cewa shi ba dan kannywood bane to da bamu samar da ita ba Shima bai Isa ya raba kansa da ita ba.
Best Seller Channel
Bayan da korafe korafe suka yi yawa nayi kokarin neman lambar mashiryin shirin, duk da ba dan cikinmu bane amma ba kowa ne zai zarrabe baccin Makaho ba, na tabbatar masa da wannan tsakuren da suka saki ya saba da addini da al adarmu duk da yace shi ba dan kannywood bane.
Kwalle ya kara da cewa, za muyi dukkan me yuwuwa domin ya kice wannan film din daga neman bata mana suna, sannan kuma mu da Arewa 24 da ya dauki alamarsu don bata musu suna zamu hadu da mashiryin shirin gaban kuliya don neman hakkinmu.
Shi wannan film din yana koyar da badala ta ilimin jimai ne karara.
An saki tallan wannan fim wanda mata ke koyar da yanda ake jima’i a hausa.
Best Seller Channel
Fim din mai Suna (Makaranta) Inda a Fim din banda rashin kunya da nuna lalata ba abin da akeyi a Zahiri.
Muna addu ar Allah ya shiryi wannan mashiryin shirin da duk masu shirin bata mana al adun Hausa.