Da Dumi Duminsa! Wani Sabon Rikici Ya Barke Tsakanin Jaruma Rayya Da Saurayin Da Suke Shirin Aure, Akan Tiktok

 Da Dumi Duminsa! 

Wani Sabon Rikici Ya Barke Tsakanin Jaruma Rayya Da Saurayin Da Suke Shirin Aure, Akan Tiktok 

Best Seller Channel 

Shahararriyar Jarumara Rayya wadda tafi Shahara a shirin Kwana 90 ta rabu da saurayinta da suke shirin aure saboda Tiktok.

Best seller Channel ta zanta da Jarumar kan tabbacin gaskiyar abin da ke tsakanin su.

Best Seller Channel 

Rayya ta bayyana cewar bayan shekaru da suka shafe suna gudanar da soyayya tsakanin ta masoyinta mai suna Tosin Dan kabilar Yaruba, ta ce ba maganar tictok ba ce ta hada su sabani ne kawai tsakaninsu da gudummawar shedanun mutane Yan gaza gani, amma nan ba da dadewa ba komai zai koma yadda yake.

 

Best Seller Channel 

Ta kara da cewa tana wa masoyanta fatan alheri da neman addu arsu gareta, da kuma Sabon albishir garesu nan ba da dadewa ba. 

Slide Up
x