Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Laraba

 

  

  Yau Laraba 12/01/2022 

 Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Laraba Daga Kasuwar Wapa kano.

Best seller Channel 

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 563 / Siyarwa = 570

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 756 Siyarwa = 766

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye =  / Siyarwa = 

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 630 / Siyarwa = 635

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 142 / Siyarwa = 152

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 953 / Siyarwa = 964

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 79 / Siyarwa = 82

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba a Kasuwar Wapa

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

0802840492

Don neman Karin bayani

Best seller Channel