Da Dumi Duminsa:An ga Watan Ramadan a Ƙasar Saudiyya

FB IMG 1771342048514

Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1447 Bayan Hijra a Yau Din nan.

Wannan ganin watan ya sanya za a fara Azumin bana a kasa mai tsarki daga gobe laraba, a matsayin 1 ga watan Ramadana .

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar da kafar yada labarai ta Haramain Sharifain dake kasar Saudiyya ce ta Sanar da hakan a Sahihin shafinta na Facebook da X wato Twitter.

Dama dai yau talata ne 29 ga Watan sha’aban Kuma ita ranar da mai alfarma sarkin musulmi ya bada Umarnin a fara duban jinjirin watan duban wata a Nigeria

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *