Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Saudiyya

IMG 173703 25526 1779727032843
Labarai, Saudiyya

A karon farko cikin shekara 139, rana za ta kasance a daidai tsakiyar saman dakin Ka’aba a ranar Babbar Sallah ta bana

Posted onMay 25, 2026May 25, 2026

Rana za ta kasance a saitin Ka’aba ranar Babbar SallahA ranar Laraba da misalin karfe 12:18 na rana agogon Makkah, rana za ta kasance a …

FB IMG 1774798329023
IRAN, Labarai

Labari Mai Dadi: Iran ta lalata jirgin sojin Amurka da ke sansaninta na Saudiyya

Posted onMarch 29, 2026March 29, 2026

BBC ta tabbatar da sahihancin hotunan da aka yaɗa a shafukan sada zumunta da ke nuna harbo jirgin sojin Amurka na AWACS a sananin sojin …

FB IMG 1773850176747
Labarai, Saudiyya

Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da rashin ganin  watan Shawwal a kasar yau Ko Laraba

Posted onMarch 18, 2026March 18, 2026

Hukumar Kula da ganin wata ta ƙasar Saudiyya, ta sanar da rashin ganin jinjirin watan Shawwal na shakerar 2026 a ƙasar. Hakan na nufin za …

FB IMG 1771342048514
Labarai, Ramadan kareem

Da Dumi Duminsa:An ga Watan Ramadan a Ƙasar Saudiyya

Posted onFebruary 17, 2026February 17, 2026

Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1447 Bayan Hijra a Yau Din nan. Wannan ganin watan ya sanya za a …

IMG 20251119 WA0137
Labarai, Saudiyya

Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya Ba Shi Da Masaniya Kan Zargin Kisan Jamal Khashoggi – A cewar Shugaban Amurka

Posted onNovember 19, 2025November 19, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Donald Trump a ranar Talata ya yi fatali da rade-radin da ake na kisan gillar da aka yi wa Jamal …

IMG 101114 171125 1763370694697
Labarai, Saudiyya

Wani mummunan haɗarin mota yayi ajalin wasu masu aikin Umrah su 42, a Saudiyya

Posted onNovember 17, 2025November 17, 2025

Akalla mutane 42 ake kyautata zaton cewa sun rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da masu aikin Umrah a ƙasar Saudiyya. Lamarin …

best seller i
Labarai, NAHCON

Ta Sake Faruwa: Hukumar NAHCON ta rage kudin kujerar aikin hajjin 2026

Posted onNovember 10, 2025November 10, 2025

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria  Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ya bayyana cewa hukumar ta rage kudin aikin hajjin bana, inda ya …

FB IMG 1751105495315
Labarai, Saudiyya

An ɗage jana’izar marigayi Alhaji Aminu Ɗantata saboda wasu dalilai

Posted onJune 30, 2025June 30, 2025

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana’izar fitaccen ɗankasuwar nan, Alhaji Aminu Dantata da ya rasu ranar Asabar a ƙasar Hadaɗɗiyar Daular Larabawa. Ministan yaɗa …

IMG 20250218 113721
Labarai, Saudiyya

Ƙasar Saudiyya ta bai wa Najeriya kyautar tan 100 na dabino

Posted onFebruary 18, 2025February 18, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Saudiyya ta bai wa gwamnatin Najeriya kyautar tan 100 na dabino a matsayin tallafin da ta saba bayarwa duk shekara. Wata …

Danpaffa
Kano, Labarai

Hukumar Alhazai ta sanar da kuɗin da maniyyata za su fara biya don aikin Hajjin badi a Kano

Posted onOctober 8, 2024October 8, 2024

Hukumar Jin Dadi da Walwalar Alhazai ta jihar Kano ta sanar da Naira Miliyan 8.4 a matsayin wani ɓangare na kuɗin aikin Hajjin baɗi da …

Yarima
Labarai, Saudiyya

Kasar Saudiyya Ta Magantu Kan Harin Ta’addancin Da Aka Kai Wa Al’ummar Yobe

Posted onSeptember 4, 2024September 4, 2024

Ofishin jakadancin Saudiyya a Nijeriya ya yi Allah-wadai da harin ta’addancin da aka kai kan al’ummar Mafa da ke karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe. …

FB IMG 1724882291046
Labarai, Saudiyya

Da Dumi-Duminsa! Jigilar Aikin Hajji Da Umara Za Ta Koma Hannun Ƴan Kasuwa a Najeriya,

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sauke shugaban hukumar alhazai ta Najeriya bayan koke-koke kan yadda aikin hajjin 2024 ya gudana Hukumomi a Najeriya na dab …

Screenshot 20240628 074034 Chrome
Labarai, Saudiyya

Kasar Saudiyya Na Son Fara Shigar Da Neman Shanu Da Waken Suya Ƙasarta Daga Nijeriya

Posted onJune 28, 2024June 28, 2024

Saudiyya na son fara shigar da naman shanu da waken suya ƙasarta daga Nijeriya Alfijir labarai ta ruwaito Minista Mohammed ya shaida wa manema labarai …

Screenshot 20240617 114140 WhatsAppBusiness
Labarai, Saudiyya

Kasar Saudiyya Ta Kayyade Wa Alhazai Lokacin Jifa

Posted onJune 17, 2024June 17, 2024

An ba da wannan umarnin ne sakamakon tsananin zafi da ake tunanin ya yi ajalin wasu alhazai a ranar Lahadi Alfijir labarai ta ruwaito gwamnatin …

FB IMG 1706987791651
Labarai, NAHCON

Hukumar NAHCON Ta Sanar Da kuɗin Hajjin Bana

Posted onFebruary 3, 2024February 3, 2024

Hukumar alhazai ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da cikakken kuɗin aikin Hajjin 2024. Alfijir labarai ta rawaito a baya dai hukumar ta sanar da cewa …

Labarai

Wani Limami Da Matarsa Da Ƴaƴansa 5 Sun Rasu A Haɗarin Mota

Posted onJanuary 21, 2023January 21, 2023

Alfijr ta rawaito wani limami a kasar Saudiyya da matarsa ​​da ‘ya’yansu biyar sun rasu a wani haɗarin mota da ya rutsa da su a …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Saudiya Ta Rage Farashin Inshorar Umrah Da Kashi 63 cikin 100

Posted onJanuary 16, 2023January 16, 2023

Alfijr ta rawaito ma’aikatar Hajji da Umrah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da cewa an rage kudin inshora ga masu aikin Umrah na kasashen waje …

Gwamnatin Kano, Lafiya

Ganduje Ya Kori Baba Impossible Daga Kan Kujerar Kwamishinan Addinai.

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito wata Sanarwa da Kwamishinan yada Labarai Muhammad Garba ya rabawa manema Labarai, yace Gwamnatin ta samu Baba Impossible wajen yin gaban Kasa …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab