Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 660 / Siyarwa = 666
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 740 / Siyarwa = 755 b5
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 640 / Siyarwa = 665
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 163 / Siyarwa = 175
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 925 / Siyarwa = 940
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr
08028404926
Don Neman Karin Bayani