Daga Auwalu Tahamu Zarewa
A jiya Laraba, farashin kayan hatsi a kasuwar Ngurore ya nuna yadda kasuwa ke tafiya a tsakanin farashi daban-daban kamar haka:
HATSI
Dawa Fari – ₦26,000 zuwa ₦26,500
Jan Dawa – ₦29,000 zuwa ₦30,000
Masara – ₦28,000 zuwa ₦28,500
Maiwa – ₦31,000 zuwa ₦32,000
Shinkafa – ₦31,000 zuwa ₦32,000
WAKE
Farin Wake – ₦62,000 zuwa ₦63,000
Waken Suya – ₦64,000 zuwa ₦65,000
NAZARIN KASUWA
Farashin hatsi a kasuwar ya nuna ɗan daidaito, amma har yanzu ana samun sauye-sauye kaɗan a wasu kayayyaki.
SAKON ƘARSHE
Wannan rahoto zai taimaka wa manoma da ‘yan kasuwa wajen fahimtar halin da kasuwa ke ciki domin yanke shawara mai kyau.
Allah Ya hore wa kowa abin saye,
Ya albarkaci harkar noma. Amin.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t