Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna

IMG 184414 19326 1773942264071

Daga Auwalu Tahamu Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya a jiya Laraba 15/04/2026

HATSI
Masara – ₦26,000 zuwa ₦29,000
Masara Ja – ₦30,000 zuwa ₦35,000
Dawa – ₦27,000 zuwa ₦30,000
Dawa Fara – ₦27,000 zuwa ₦30,000
Dauro – ₦43,000 zuwa ₦47,000
Gero – ₦40,000 zuwa ₦45,000

WAKE
Wake Fari Manya – ₦80,000 zuwa ₦85,000
Wake Fari Ƙanana – ₦80,000 zuwa ₦90,000
Jan Wake – ₦80,000 zuwa ₦90,000

WAKEN SUYA
Idon Fara – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Zafa Sabo – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Silba – ₦70,000 zuwa ₦72,000

SHINKAFA
2BC – ₦33,000 zuwa ₦37,000
Ƴar Yarima – ₦32,000 zuwa ₦36,000
Tsaba Ta Tuwo – ₦98,000 zuwa ₦120,000
Ta Dafawa – ₦95,000 zuwa ₦125,000

SAURAN KAYAYYAKI
Alkama – ₦60,000 zuwa ₦65,000
Rake – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Suga Mazar Kwaila – ₦25,000 zuwa ₦35,000

KAYAN MIYA
Barkono Kimba – ₦33,000 zuwa ₦45,000
Ɗaurin Lagos – ₦45,000 zuwa ₦50,000
Barkono Ɗan Zagade – ₦20,000 zuwa ₦28,000
Barkono Tsoho – ₦15,000 zuwa ₦25,000

Tattasai – ₦53,000 zuwa ₦60,000
Shambo – ₦50,000 zuwa ₦55,000

Tumatir Busasshe:
Ƴar Zariya – ₦50,000 zuwa ₦55,000
Ƴar Gamawa – ₦55,000 zuwa ₦70,000
Ƴar Gashuwa – ₦65,000 zuwa ₦70,000

KAYAN LAMBU
Albasa Sabuwar Babba – ₦28,000 zuwa ₦45,000
Albasa Yaska – ₦30,000 zuwa ₦40,000
Albasa Tsohuwa – ₦55,000 zuwa ₦65,000

Sauran
Gyada – ₦150,000 zuwa ₦160,000
Zobo – ₦30,000 | Gari – ₦55,000 zuwa ₦60,000
Dankali – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Gurjiya – ₦78,000 zuwa ₦80,000
Tsamiya – ₦10,000 zuwa ₦35,000

A TAƘAICE
Farashi yana danganta da:
– kyau
– cikon buhu
– sabo ko tsoho

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *