
Alfijr ta rawaito Wata gobara ta da tashi cikin daren Litinin a unguwar kofar Kabuga da ke birnin Kano, ta yi sanadiyyar hallaka mutu uku.
Wasu ganau sun tabbatar da wutar ta tashi ne da misalin karfe 10 na dare a layin masallacin juma’a na Yan Azara da unguwar.
Gobarar ta tashi ne a gidan wani bawan Allah, in da mutumin ke yin haya a gidan, ta kone Æ´aÆ´ansa biyu da kuma kanwarsa kurmus.
Al’ummar dake unguwar sun yi iya kacin kokarinsu na kashe wutar amma abin ya ci tura, har sai da jami’an kashe gobara mota uku suka kawo É—auki, sannan aka samo kan wutar.
Ga Video nan
👇👇👇👇
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ