Gwamna Abba Kabir Ya Soki Tsarin Aikin Hukumar Hisbah Da Take Gudanarwa A Jihar

FB IMG 1709243391928

kwanakin nan an sake zargin gwamnatin Jihar Kano da saka baki a harkokin shari’ar jihar Kano Sakamakon wasu bayanai da suka bayyana bayan sakin Jarumar TikTok Murja kunya.

Alfijir labarai ta rawaito a Jawabin sa a lokacin taro da yake gudanarwa a gidan Gwamnatin Jihar, Gwamnan Abba Kabir yace kuskure ne hukumomi su rika kama maza da mata su na su jefa su mota daya tare Wai da sunan gyara.

Idan Baku manta ba kwanakin baya dai jami an hukumar Hisba takai samame Zuwa Hotel Serina in da Hukumar ta rinka kama mata tare da Maza tana Jefawa a mota lamarin da ya jawo cece kuce ga tsakanin al’umma musamman yadda Jami’an hukumar suka rinka cakumar mata suna jefawa a mota.

Hakazalika kwanakin nan an sake zargin gwamnatin Jihar Kano da saka baki a harkokin shari’ar jihar Kano Sakamakon wasu bayanai da suka bayyana bayan sakin Jarumar TikTok Murja kunya.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *