Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kaso na uku kuma na ƙarshe na biyan kuɗaɗen garatuti ga tsaffin kansiloli 1,371 da suka yi aiki a ƙarƙashin tsohuwar gwamnati.
A cewar gwamnan, gwamnatin za ta ci gaba da biyan dukkan waɗanda suka cancanta a faɗin ƙananan hukumomi 44 na jihar Kano, har sai an kammala biyan dukkan basussukan da ake bin gwamnati.




Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t