Gwamna Yusuf ya aikewa majalisar dokoki Kano Sunan Wada Sagagi da mutane biyar dan a nada su kwamishinoni
Alfijir labarai ta rawaito sauran sun hada da Hashim Dahir da Dr Ismail ÆŠan Maraya da Ibrahim A Wayya da Alhaji Abdulkadir Abdussalam da Dr Gaddafi Sani Shehu
A gobe Talata za suje Majalisar ake saran zata tantance su a matsayin kwamishinoni a gwamnatin Abba Kabir Yusuf.
Abdulkadir Abdussalam,shine Ma’ajin kudi na gwamnatin kano,sannan Dr Dahir M Hashim shi e Shugaban hukumar kula da yanayi da wuraren da baba ruwa ta Acre Asal a Kano..
A ranar laraba ake sa ran rantsar sa sabbin kwamishinonin bayan tantancesu
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj