Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan jihar Kano ya sanar da nadin shugaban hukumar tattara haraji ta jihar Kano Sani Abdulƙadir Dambo,
Sannan ya kuma nada Alh Isyaku Abdullahi Kubarachi a Shugabancin hukumar bada agajin gaggawa SEMA ta Kano.
Hakazalika Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mukamai guda 14.
Wadanda aka nada sune kamar haka: A)
Manyan Mataimaka na Musamman (SSAs).
- Dr. Sani Danjuma, SSA Administration I
- Bello Nuhu Bello, SSA Administration II
- Najeeb Bashir Nasidi, SSA Domestic I
- Dr. Abdurraman A. Kirare, SSA Domestic II
- Safwan Garba, SSA Special Duties
- Abdulkadir Balarabe Kankarofi, SSA Protocol I
- Salisu Yahaya Hotoro, SSA Social Media B)
Special Assistants (SAs)
- Salisu Muhammad Kosawa, SA Social Media
- Zulaihat Yusuf Aji, SA Broadcast Media
- Rasheedat Usman, SA Secretariat C) Personal Assistants (PAs)
- Ahmad Aminu Yusuf, PA Domestic
- Ahmad Muhammad Gandu, PA Videography
- Isa Muhammad Giginyu, PA Photography
- Hassan Kabir, PA Social Media. Dukkan nade-naden zai fara aiki nan take, muna tayashi murna Allah ya kama.
Kamar yadda Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano ya sakawa hannu.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇