Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar 29 ga Maris da 1 ga Afrilu a matsayin ranakun hutun bukukuwan Good Friday da Easter Monday na bana.
Alfijir labarai ta rawaito Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo, shi ne ya bayyana haka a madadin Gwamnatin Tarayya a ranar Laraba.
Ya bayyana hakan ne a ciki wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun Babbar Sakatariyar Ma’aikatar, Aishetu Ndayako.
Tunji-ojo ya yi amfani da wannan dama wajen kira ga mabiya addinin Kirista da ma ‘yan ƙasa baki ɗaya kan a yi koyi da karantarwa Yesu kamar yadda ya nunar a halin rayuwarsa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk