Kotun Babban Birnin Tarayya Ta Bada Belin Tsohon Account Ganeral Ahmad Idris

Alfijr

Alfijr ta rawaito babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon Akantan Najeriya, Idris Ahmed tare da sauran wadanda hukumar EFCC ke gurfanar gaban kuliya.

Mai shari’a Justice Adeyemi Da yake bayar da belin a yayin zaman shari’arsu a yau, ya umarci mutanen da kada su bar yankin Babban Birnin Tarayya Abuja, yayin da wani dalilin fita ya taso
na barin birnin tarayya to lalle sai sun nemi izinin kotun

Alfijr

Kotun ta kuma zartar da cewa dole a kiyaye da sharudan belin da EFCC ta gindaya.