
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 757/ Siyarwa = 764
- Pounds zuwa Naira
Siya = 882/ Siyarwa = 932
- Yuro zuwa Naira
Siye = 770 / Siyarwa = 809
- Riyals zuwa Naira
Siye = 200 / Siyarwa = 215
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1140 / Siyarwa = 1165
- Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 88

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai