Hukumar Hisba ta kama matashiyar budurwar nan mai suna Ramlat Princess, bayan ta tallata kanta a wani faifen bidiyo tare da yada shi a shafukan sada zumunta a kano
Alfijir labarai ta rawaito Ramlat a cikin wani bidiyon ta na cin alwashin duk namijin da zai aure ta, sai ya auro mata wata macen da za ta dinga yin lalata da ita, ma ana Lesbian.
Zuwa yanzu hukumar hisba ba ta bayyana matakin da za ta dauka kan Ramlat Princess ba.
Idan zaku tuna mukaddashiyar babban kwamandan hukumar bangaren mata DR. Khadija Sagir Sulaiman, ta bayyana cewa za su ci gaba kama masu hawa shafin Tiktok suna furta kalaman batsa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V