Honorable Muhammadu Bello Butu Butu na gayyatarku daurin auren yayansa guda 3

Butu Butu

Iyalan Hon Muhammadu Bello Butu Biyu mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Kano na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki zuwa wajen daurin auren yayansa.

Aure na farko

Amarya
Hassena Muhammad Bello Butu Butu

Da Angonta

Abubakar Ibrahim Nuhu Amasaye

Aure na biyu

Amarya
Nasseba Muhammad Bello Butu Butu

Da Angonta

Aliyu Sani Yahaya

Aure na uku

Ango
Alasan Umar Dallami

Da Amaryarsa
Khadija Adam

Wanda za ayi kamar haka

Ranar: Asabar 30th Nov.2024
Lokaci:12:00 na rana
Wajen Daurin Aure: Masallacin juma’a na Janbulo 2nd Gate

Domin neman karin bayani sai a kira wannan lambar: 09065561074

Allah ya sanya alheri ameen summa Ameen.
Wanda bai sami damar halasta ba ya saka Amare da Angwaye a cikin addu’a.

Jama a a kara kulawa da barayin waya da barayin takalma dana abin hawa! Duk kyan rigar mutum wallahi karku saki jiki da shi, akwai masu shigar girma amma kasurguman barayi ne

Wannan sakon goron gayyata ne daga Jaridar Alfijir labarai/ Alfijir News

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *