Zuwa yanzu tuni aka kai ɗauki wajan don tono mutanen da gini ya ruftawa a unguwar Kuntau cikin Karamar Hukumar Gwale, a jihar Kano.
Ginin ya rufta ne da safiyar yau Juma’a sa’ilin da ma’aikatan dake aikin ginin suka fara aikinsu.
Ginin dai sabo ne, kuma ana hasashen asarar rai a wajan kasancewar masu aikin nada yawa.
Wani Ganau ya tabbatar wa Alfijir Labarai cewar zuwa lokacin hada wannan rahoton an sami ceto mutane 3

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk