INEC Ta Bayyana Uba Sani Ya Lashe Zaɓen Jihar Kaduna

Alfijr ta rawaito INEC ta bayyana ɗan takarar APC Uba Sani a matsayin wanda ya lashe zaɓen jihar Kaduna.

Bayan sa toka sa katsi ana jiran sakamakon jihar, a ranar Litinin kuma aka kawo karamar hukuma ta ƙarshe Kudan wadda ɗan takarar PDP Isa Ashiru ya fito daga cikinta.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

One Reply to “INEC Ta Bayyana Uba Sani Ya Lashe Zaɓen Jihar Kaduna”

  1. I’m very glad to hear Uba Sani as my new Governor to be insha Allah. I know he will perform very well in Kaduna as well as continue with the good work of his predecessor. I believe he will seal all the malice.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *