Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Gobara Ta Tashi katafarun shagunan ‘NEXT CASH AND CARRY ’ da ke Abuja

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! 
Gobara Ta Tashi katafarun shagunan ‘Next Cash and Carry’ da ke Birnin tarayya a unguwar Kado da ke Abuja

Best Seller Channel 

Yadda mutane suka rika daka wawa a katafarun shagunan ‘Next Cash and Carry’ da ke Abuja lokacin da gobara ta kama su. 

Best Seller Channel 

Cikin wannan alhinin cikin wannan yanayin aka Hango wasu bata gari suna debo Kaya daga kantunan, kamar su TV  katifu da fakitin kayan shaye-shaye da sauran kayayyakin gida. 

Daga bisani Jami an tsaro domin hana sake yin satar. 

Allah ya kiyaye gaba. 

Ga Video din don ganewa ido