Yau Lahadi 26/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best Seller Channel
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Lahadi Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 565 / Siyarwa = 567
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 748 Siyarwa = 750
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 523 / Siyarwa = 628
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 146 / Siyarwa = 150
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 948 / Siyarwa = 950
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 72 / Siyarwa = 75
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Lahadi Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel