Innalillahi wa inna ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Mahaifiyar Alasan Kwalle Rasuwa

Allah ya yiwa mahaifiyar shugaban jaruman Masana’antar shirya fina-finai (Kannywood) Alasan Kwalle Rasuwa a daren Juma’a.

Za a yi rana idarta ranar Juma’a da safe, karfe 7:30, a unguwar bachirawar madudu tsallaken yamma, Layin makarantar Mannaru.

Allah ya gafarta Mata Allah ya bawa iyalanta hakurin jure wannan rashin ameen.

One Reply to “Innalillahi wa inna ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Mahaifiyar Alasan Kwalle Rasuwa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *