Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji UnAllah Ya Yiwa Matar Alh Nura Zaki Rasuwa

Allah ya yiwa matar Alh Nura Shu aibu rasuwa yanzu, ta rasu bayan fama da rashin lafiya ta rasu ne a asibitin Mal Aminu kano.

Yanxu haka ana janaizarta a kofar gidansu dake unguwar daurawa bayan kasco kan titin Maiduguri Road.

Allah ya gafarta Mata Allah ya bada hakurin rashinta ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *