Allah ya yiwa Alhaji musa Yau babban Dogarin Hajiya Dakta Maryam Sani Abacha, Musa Ya’u Rasuwa.
Marigayin ya rasu ne a yayin da yake bin sallah Azahar a yau laraba 15/5/2024 a masallacin Unguwar Asokoro dake Abuja, yayin da ya fadi a ka dauke shi zuwa Asibiti, a can ne Allah (T) ya karnı rayuwarsa.
Allah ya jikansa yayi masa Rahma, Za’a sanar da lokacin da zayi masa Zana’ida a gidansu dake birnin katsina, bayan Isowar gawarsa dağa birnin Taraiyya Abuja.
Allah ya jikansa yayi masa Rahma ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl