Innalillahi wa’inna Alaihi Raji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Dr Abubakar Kurawa Da Dahiru Mai Hula Kakar Musa Best Seller Rasuwa

IMG 20231227 130349

Allah ya yiwa Hajiya Hafsatu Muhd Mai Hula Kurawa (Hajiya Shirwa) Rasuwa a yau Laraba.

Ta Rasu ta bar yaya da jikoki, Cikin yayan akwai Doctor Abubakar Muhd Kurawa da Dahiru Mai Hula Dan jarida da kuma Jika Musa Best Seller D/Iya

Za’ayi Jana’iza da 2:00 na rana a Babban Masalacin Jumaa na Sarkin Kano

Muna addu ar Allah ya gafartawa Hajiya sarkin zumunci Annabi yasan da zuwanta Ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *