Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi rayuwar Babban Malam Sheikh Usman Kusfah wanda aka fi sani da Rigi-Rigi
Malamin da yayi fice wajen karanto sunayen Sahabban Shehu a cikin karance-karancen sa, wanda har ake kallo a matsayin malamin barkwanci da ɗebe kewa.
Allah Ya jiƙansa Allah ya gafarta Allah ya bawa iyalan sa da almajiransa hakurin wannan rashin Ameen.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t