Allah ya yiwa mahaifin Barr Muhammad Sani Rasuwa a yau Talata, ya rasu ne yabar mata da yaya da jikoki. An yi jana’izarsa bayan sallar …
Allah ya yiwa mahaifin Barr Muhammad Sani Rasuwa a yau Talata, ya rasu ne yabar mata da yaya da jikoki. An yi jana’izarsa bayan sallar …
Allah ya yiwa Hajiya Sabuwa ta shirin Dadin Kowa na gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa, a daren Alhamis na karshen Ramadana. Za’ayi jana’izar ta …
Kafin rasuwarsa Film Editer ne Kuma Camera man ne a kamfanin Iyantama Multi Media daga baya ya zama Producer /Directer.Yayi Editing/Producing da Directing Hausa Films …
Fitacciyar mai gabatar da shirye-shirye a Kano, Hajiya Lami Hafsat Maccido, wadda ta kasance mace ta farko da ta fara fitowa a gidajen talabijin na …
Allah ya yi wa ɗan’uwan tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, wato Alh. Dahiru Shekarau, rasuwa. Cikin wata sanarwa da hadiman tsohon gwamnan suka sanar …
Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi rayuwar Babban Malam Sheikh Usman Kusfah wanda aka fi sani da Rigi-Rigi Malamin da yayi fice wajen karanto sunayen Sahabban …
Allah ya yiwa Alh Dr Bature Abdul aziz Mon rasuwa yanzunan, Za’ayi jana’izar sa a gobe Lahadi da misalin karfe 10 na safe a gidansa …
Daga Aminu Bala Madobi Jaridar Alfijir Labarai ta tabbatar da rasuwar wata mata mai suna Aishatu Umar da misalin ƙarfe 1:00 na dare jiya a …
Allah ya yiwa Hon. Aminu Sa’ad Ungoggo, ɗan majalisa mai wakiltar karamar Ungoggo, a Kano Rasuwa bayan yar gajeriyar rashin lafiya Za’ayi jana’izar sa a …
Allah Ya karbi rayuwar tsohon Alkalin Alkalan Nigeria Justice Ibrahim Tanko Muhammad, dan asalin garin Giade jihar mu na Bauchi Marigayi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari …
Fitacccen malamin addinin Islama a Najeriya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya rasu a cikin daren da ya gabata, kamar yadda wata majiya mai tushe ta …
Hukumar Kwana-Kwana ta Nijar Kano ta tabbatar da rasuwar wata mata mai shekaru 96 sakamakon fadawa cikin ramin masai. A wata sanarwa da kakin hukumar, …
Allah ya yiwa jarumi Malam Nata’ala, wanda aka fi sani da Mato Na Mato a cikin shirin Dadin Kowa. Rahotanni sun tabbatar da cewa Malam …
ALLAH YAYIWA HAJ, SADIYA DAHIRU YAKASAI RASUWA A YAU LAHADI BAYAN SALLAR MAGARIBA. TA RASU BAYAN TASHA FAMA DA RASHIN LAFIYA, SANNAN TA BAR MAI …
ALLAH Ya yi wa Malam Kabiru (Babban Malami na Madabo) rasuwa a yammacin Alhamis din nan. Muna roƙon ALLAH Mai rahama Ya jikansa, Ya gafarta …
Allah Ya yiwa Alh. Aliyu Abubakar Getso Rasuwa, kafin rasuwar tasa kuma shine Sakataren Kungiyar APEX kuma tsohon Ma’aikacin gidajen radiyo kano tsohon ma’aikacin gidan …
Allah ya yiwa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Alhaji Sadauki Kura, rasuwa da safiyar yau Lahdi a asibitin Airforce da ke Kano. Alhaji Sadauki Kura wanda …
Rushewar gini yayi sanadiyar mutuwar uwa da ƴaƴanta uku a karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. Alfijir labarai ta rawaito marigayiya Malama Habiba Nuhu …
Allah ya yi wa Mai Martaba Sarkin Zuru ta Jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Sani Sami (Gomo II), rasuwa bayan gajeriyar jinya. Kwamishinan ƙananan hukumomi da …