Allah Ya yi wa ɗaya daga cikin jaruman shirin Labarina Series wato Jidda Muhammad Kontagora wadda ke taka rawar Fulani, matar Sarkin Gabas rasuwa.
Jidda, wadda ta dade ta na fama da ciwon Gyambon Ciki wato Ulcer, ta sha fama da jinya a baya-bayan wadda ta shafe kusan watanni 2, a kwance ta na jinyar, kamin komawa ga Mahaliccin ta a yammacin wannan rana ta Alhamis, 25 ga watan Disambar shekarar 2025.
Da fatan Allah Ya jikan ta da rahamarSa. Ya sa aljanna makoma da mu gaba ɗaya. Amin.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t