Allah ya yiwa Hajiya Sabuwa ta shirin Dadin Kowa na gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa, a daren Alhamis na karshen Ramadana. Za’ayi jana’izar ta …
Allah ya yiwa Hajiya Sabuwa ta shirin Dadin Kowa na gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa, a daren Alhamis na karshen Ramadana. Za’ayi jana’izar ta …
Kafin rasuwarsa Film Editer ne Kuma Camera man ne a kamfanin Iyantama Multi Media daga baya ya zama Producer /Directer.Yayi Editing/Producing da Directing Hausa Films …
Wata kotu a Kano ta yanke wa jarumar Kannywood, Samha Inuwa, hukuncin daurin watanni shida. Mai shari’a S.M. Shuaibu na babbar kotun tarayya da ke …
Hukumar EFCC mai yaƙi da almundahanar kuɗaɗe a Najeriya ta kama jarumar Kannywood, Samha M Inuwa kan zargin wulaƙanta kuɗin naira. Wata sanarwa da hukumar …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Abubakar Ibrahim Matawalle a mai riƙon Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar. Wannan na cikin …
Mudansir Haladu (Barkeke) na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa taron sunan Ɗan sa kuma takwaransa wato Mudassir AYAAN wanda Allah ya azirtasu da …
Allah Ya yi wa ɗaya daga cikin jaruman shirin Labarina Series wato Jidda Muhammad Kontagora wadda ke taka rawar Fulani, matar Sarkin Gabas rasuwa. Jidda, …
Uwargidan marigayi General Sani Abacha, her Excellency Dr Hajiya Maryam Abacha na mika Ta’aziyyarta ga iyalan marigayi Malam Mato wanda aka fi sani da Mal …
Allah ya yiwa jarumi Malam Nata’ala, wanda aka fi sani da Mato Na Mato a cikin shirin Dadin Kowa. Rahotanni sun tabbatar da cewa Malam …
Allah ya yiwa mahaifiyar Director Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa a daren Litinin a birnin Kano. Hajiya ta rasu ta bar yaya da jikoki da dama, …
Aisha Humaira, amaryar kuma abokiyar aikin mawaki Dauda Kahutu Rarara ta magantu a karon farko bayan auren su, wanda aka daura a Maiduguri a ranar …
Jarumar masana’antar fina-finai ta Kannywood, Maryam Muhammad, wacce aka fi sani da Maryam Malika, ta roƙi wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari, …
Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ta dakatar da jaruma Sahma M. Inuwa daga shiga harkar fim na tsawon shekara ɗaya, tare da …
INA KUKE MASOYA SHUGABAN ANNABIGA RANARKU TAZO Sayyada Fati Baffa Fagge(WANDA AKAFI SANI DA FATI BARAROJI) Tana Gayyatar Masoya Manzon Allah (S.A.W.)zuwa wajen Maulidin Shugaba …
Yadda Matan Masana’antar Kannywood Rankatakaf Suka Ta Taya Asamu Sani Murnar Bikin Auren Yarta Aisha. wannan Bikin ya bada armashi sosai tare da jaddada zumunci …
Iyalan Marigayi Ibrahim Yusuf Dana Marigayi Muhd Sani Dauda (Sanijiyi) Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu Santaleliyar AmaryaAisha Ibrahim Yusuf Da Arushin AngoUmar Muhammad …
El-Muaz Birniwa ya yanke jiki ya fadi ne a cikin daren Talata a filin buga ƙwallon Ango da Amarya na Auren Auta Waziri, a garin …
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Jaba Kano, ta umarci Mawaki Ado Gwanja, ya dawo da motar da ya tafi yin dani …
Gidan Talabijin na Qausain TV ya nada fitaccen jarumin fina-finan Kannywood kuma mawaki Adam A. Zango a matsayin Darakta Janar na gidan Talabijin. Alfijir labarai …