Allah Ya yiwa tsohon shugaban gidan rediyo Najeriya Kaduna (FRCN) kuma tsohon shugaban gidan rediyo Nagarta Malam Lawal Yusuf Saulawa, rasuwa cikin daren Asabar.
Za ayi jana’izars a yau Lahadi da karfe 1:00pm na rana a gidan shi dake Badikko Kaduna.
Allah ya jikansa da rahama Allah ya gafarta masa da sauran al’ummar Annabi S A W
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj