Alfijr ta rawaito Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta umurci mambobin kungiyar da su dakatar da duk wasu ayyuka a fadin kasar nan.
A wata sanarwa da shugaban kungiyar ta IPMAN, Mohammed Kuluwu ya sanyawa hannu a ranar Talata, an kuma umarci ‘yan kasuwar da su dakatar da biyan kudaden odar kayayyakin da suka fito daga tushe har sai an sanar da su.
Kungiyar ta ce shawarar ta biyo baya, “matsanancin halin da ake ciki yayin da yake shafar siyar da kayayyaki a asarar (sic) da kuma matakin da hukumar ta dauka na sanya sayar da samfur a farashin da ya bata (sic) a bangarenmu”.
Cikakkun bayanai na nan tafe…
Solacebase
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇