Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Nijeriya

IMG 20260422 WA0436
Labarai, Shugaba Tinubu

BANKADA: Dalilan Da Suka Janyo Korar Ministan KUDI Wale Edun

Posted onApril 22, 2026April 22, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Rahotanni masu ƙarfi da Jaridar Alfijir Labarai ta samu sun rawaito cewar korar tsohon Ministan Kuɗi, Wale Edun, ba ta rasa …

FB IMG 1775836291338
Labarai, Tsaro

NIS ta dakatar da manyan jami’anta kan zargin karɓar kuɗi ba bisa ƙa’ida ba

Posted onApril 10, 2026April 10, 2026

Hukumar Kula da Shige da fice ta ƙasa (NIS) ta dakatar da wasu manyan jami’anta da ke aiki a iyakar Lagos-Seme, bisa zargin karɓar kuɗi …

FB IMG 1775407621254
INEC, Labarai

INEC ta dakatar da shirye-shiryen sabunta rajistar masu zaɓe a Najeriya

Posted onApril 5, 2026April 5, 2026

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayar da umarni ga dukkan Kwamishinonin Zaɓe na Jihohi (RECs) da su dakatar da duk wani …

IMG 20251103 WA0053
Kasashen Waje, Labarai

Ta Sake Faruwa: Amurka ta dakatar da bai wa ‘yan Nijeriya biza

Posted onDecember 23, 2025December 23, 2025

Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya sanar da dakatar da bayar da biza ga ‘yan Nijeriya daga ranar 1 ga Janairun 2026. Rahotanni sun ce …

FB IMG 1763621844785
Boko Haram, Labarai

Bayan Mun kama Babban Shugaban Boko Haram, Sai Aka Yi Min Ritayar Dole, Aka Kuma Tsare ni – In Ji Birgediya Janar Danjuma

Posted onNovember 20, 2025November 20, 2025

A cikin wata takarda mai cike da girgiza zuciya da kuma tonon silili da fallasa abubuwan boye, wadda ya aika wa Shugaban Nigeria Asiwaju Bola …

IMG 153255 061125 1762439591108
Labarai, Nijeriya

Sojojin Nijeriya da Faransa Sun Kai Ziyarar Aiki Zuwa NDA Kaduna

Posted onNovember 6, 2025November 6, 2025

Ziyarar da Laftanar Janar Emmanuel Charpy, kwamandan runduna ta musamman ta kasar Faransa wato (École Spéciale Militaire de Saint-Cyr (ESM) ta Faransa, ya kai Kwalejin …

IMG 20250320 WA0010
Kotu, Labarai

Dokar-ta-ɓaci: An maka shugaban Najeriya Tinubu a kotu

Posted onMarch 23, 2025March 23, 2025

Kungiyar Kare Hakkin Al’umma da Lura da Ayyukan Gwamnati (SERAP) ta maka Shugaba Bola Tinubu a kotu bisa abin da ta bayyana a matsayin “dakatarwa …

best seller i
Kasashen Waje, Labarai

Shugaban Kasa Ya Ruguje Ma’aikatu Bakwai Don Rage Tsadar Harkokin Mulki.

Posted onJanuary 14, 2025January 14, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni Daga Birnin Accra, na cewa Sabon shugaban Ghana John Mahama ya rushe ma’aikatu bakwai domin rage tsadar harkokin mulki Sabon …

Jamus
Labarai, President Tinubu

Shugaban Jamus, Steinmeier ya kawo ziyarar aiki Najeriya

Posted onDecember 11, 2024December 11, 2024

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya tarbi Shugaban Jamus Frank-Walter Steinmeier a Fadar Aso Rock, Abuja, da safiyar Laraba. Steinmeier, wanda ya isa Abuja da yammacin …

Sojoji
Labarai, Yan Bindiga

Ta Sake Faruwa: Sojoji sun sake kama wani kasurgumin ɗan bindiga a Sokoto

Posted onNovember 2, 2024November 2, 2024

Hedkwatar Tsaron ta bayyana cewa sojojin Najeriya sun kama kasurgumin shugaban ‘yan ta’adda, Abubakar Ibrahim, wanda aka fi sani da Habu Dogo a Sokoto, da …

Abdussalam Tinubu
Labarai, Shugaba Tinubu

Ba Fa Rabon Tallafi Shine Mafita Ga “Yan Najeriya Ba – In Ji Abdulsalami Abubakar

Posted onSeptember 18, 2024September 19, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Shugaban Kasa  ya roki gwamnatin Tinubu da ta magance tsananin wahalhalu da ake ciki a kasar Alfijr Labarai ta Abdulsalami …

B8
Current Affairs, English

Breaking! Katsina State and Plateau state Govt relaxes curfew

Posted onAugust 10, 2024August 10, 2024

The Katsina State Government has further relaxed the curfew which had hitherto restricted the movement of people from 7pm to 7am. The News Agency of …

FB IMG 1722431998328
Labarai, Zanga Zanga

Masu Zanga-zanga Suje Su Yi Abarsu, Mu Muna Gida Muna Cin Abinci – Amma Fa In Ji Akpabio

Posted onJuly 31, 2024July 31, 2024

A yayin da ake shirin fara zanga-zanga a gobe Alhamis kan matsin tattalin arziki, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio yayi shagube ga masu shirya zanga …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Ta Sake Faruwa! Kudaden Waje Sun Kara Ragargajewa A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Juma’a

Posted onMarch 29, 2024March 29, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1245/ …

IMG 20240219 080237
Kwankwasiyya, Labarai

Babu Komai Cikin Shirin Raba Kudaden Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur Illa Damfara – In Ji Kwankwaso

Posted onFebruary 19, 2024February 19, 2024

Babu Komai Cikin Shirin Raba Kudaden Rage Radadin Tallafin Cire Man Fetur A Gwamnatin Tinubu illa Damfara Alfijir labarai ta rawaito Sanata Rabiu Musa Kwankwaso …

Majalisar Najeriya
Labarai, Majalisar Dattijai

Tsaro! Majalisar Dattawa Tayi Sammacin Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya

Posted onJanuary 31, 2024January 31, 2024

Majalisar dattawa ta yi sammacin manyan hafsoshin tsaron Najeriya game da kalubalen tsaro da ke ci gaba da ta’azzara a fadin kasar. Alfijir labarai ta rawaito yan majalisar …

Labarai, NLC

Mun Dakatar Da Zanga-Zanga Bayan Da Tinubu Ya Tabbatar Da Karin Albashi

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

NLC da TUC sun sanar da cewa za su tsagaita da zanga-zanga domin su ba gwamnati damar cika alkawuran da ta daukar wa ’yan Najeriya. …

Labarai, Police

Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ba gudu ba ja da baya a yunkurin da ta ke yi na janye “yan sanda da ke ba …

Labarai, Shugaba Tinubu

Da Ɗumi Ɗuminsa: Tinubu Ya Ayyana Dokar Ta Baci Akan Samar Da Abinci Cikin Sauki

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Shugaban Kasan ya kuma umurci cewa a sanya duk wani abu da ya shafi samar da abinci da ruwan sha a cikin tsarin Majalisar Tsaro …

Labarai

NCAA Ta Dakatar Da Kamfanin Jirgin Sama Na Max Air Daga Zirga-zirga Nan Take

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta kasa NCAA  ta dakatar da kamfanin jiragen sama na Max Air daga zirga-zirga nan take. Alfijir Labarai ta …

Posts pagination

1 2 3 … 5 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab