Iyalan Marigayi Alh. Muhammadu Adamu
(Sarkin Kogi Wudil) Suna farin cikin gayyatarku
Zuwa wajen Saukar Karatun Al-Qur’ani Mai girma
Ta’Ya’yansu masu albarka.
Muhammadu Umar Muhammad (Arfat)
Da
Al-Mustapha Abubakar Muhammad
Wanda za’ayi kamar haka:
Rana:Lahadi 17th November, 2024=16-05-1446AH
Wuri:Kofar Gidan Marigayi Alh.Muhammad Adamu,Daura da Gidan Alhazai,Sabon Garin Wudil
Lokaci: 10:00 na safe, wanda bai sami damar halarta ba yayi musu addu’a.
Domin neman karin bayani za a iya kiran wadannan lambobin
07037879384,
08032871373,
08065694887,
08036628624,
08036924336,
08062304500,
08065409925,
08060836119,
08141529009
Allah ya bamu albarkacin Alkur’ani ameen
Sanarwa daga Iyalan Sarkin Kogi
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj